Shafin Farko Sashin Blog Hanyar Tuntuba

dandumehularkwano » Blog » Chinikayya

Chinikayya

Wallafan June 6, 2020. 9:44am. Na Nuuman Abdulbasir. A Sashin Kasuwanchi
Zaku samu Abinda kukeso chikin sauki musamman ta wannan hanyar.
Nesace tazo kusa a yanzu zaka iya sayen:-
Masara
Waken hausa
Shinkafa
Dawa
Waken suya
Duk zaka samesu chikin sauki da arha kaidai kawai ka bibiyi wanna shafi Kuma ka tuntubemu akan duk Abinda kake so.
Muna godia sai kunzo!!

Tura wannan zuwa:

Game da Mawallafi:

AddText_06-06-09.59.02.jpg
Nuuman Abdulbasir
Sunana nuuman Abdulbasir Aburufaida Dandume. Ni tela ne inayin dinki Sannan Ina kasuwanchi Wanda yashafi Saida kayan masarufi irinsu:- Masara Gero Dawa Shinkafa Dasauransu.

Kasance na farko wajen yin sharhi a kan "Chinikayya"

Wallafa Sharhi

Suna:

Adireshin Email:

Sharhin:

Taken Muhimmin Sako

Muhimmin sakon shafin zai kasance a nan...

Kasidu Masu Alaka

    Babu kasidu a halin yanzu.